fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Fafutukar neman abokin takara: Dikwa ya gargadi El Rufa’i da sauransu cewa kar su raba wannan kasar da addini

Yayin da ‘yan takarar shugaban kasa ke fafutukar neman abokan takararsu na zaben shekarar 2023, darekta janar na ma’aikatar addini da da kuma kabilu,

Rev. Kallamu Musa Ali Dikwa yayi gargadi akan cewa fa kar a raba kasar da addini, kuma yana magana akan masu neman mataimakin abokan takararsu musamman a APC.

Inda yace lokaci yayi da ‘yan Najeriya ya kamata su hada kawunansu wuri guda su daina nuna wani banbanci da kuma kabilanci.

Sannan bai kamata a wannan kasar ace shugaba da mataimakinsa gabadaya su kasance Musulmai ba ko kuma Kirista, ya kamata a hada Muslmi da Kirista.

Leave a Reply

Your email address will not be published.