Tsohon ministan harkar jiragen sama, Feni Kayode ya nemi shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tsige shugaban sojoji janar Faruk kan harin da aka kaiwa gidan yari na Kuje.
Inda kuma ya cewa shugaban kasar ya cigaba da yin iya bakin kokarin shi don ganin cewa ya magance matsalar tsaro a Najeriya.
Kayode ya bayyana hakan ne a shafinsa na Twitter inda yace shi ya kasa ganewa jami’an tsafon kasar nan,
Shin sun gaza ne kuma ba zasu iya aikin bane.