fbpx
Saturday, September 23
Shadow

Farashin ɗanyen man fetur ya yi tashin da bai taɓa yi ba cikin wata goma

Farashin ɗanyen man fetur ya yi tashin da bai taɓa yi ba cikin wata goma

g

Farashin man fetur a duniya ya yi tashin da bai taɓa yi ba a cikin watanni goma.

Farashin gangar ɗanyen mai na Brent ya tashi zuwa sama da dalar Amurka 95 a ranar Talata.

Tashin farashin ya zo ne bayan rage yawan ɗanyen man fetur da ƙasashe biyu mafiya fitar da man fetur ɗin suka yi, wato Saudiya da kuma Rasha.

Hukumar kula da makamashi ta duniya ta yi gargadin cewa ɗanyen man zai yi ƙaranci nan da ƙarshen shekara.

Farashin man fetur ya tashi zuwa dalar Amurka 120 kan kowace ganga bayan mamayen da Rasha ta ƙaddamar kan Ukraine a shekarar da ta wuce, sai dai ya sauko zuwa dalar Amurka 70 a cikin

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *