fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Farashin kayan abinci ya karu a Najeriya da kaso 16.47

Ma’aunin da ake gwada farashin kayan Abinci a Najeriya ya kai kaso 16.47 cikin 100 a watan Janairu na shekarar 2021 idan aka kwatanta da shekarar 2020.

 

Hakan na nuna cewa an samu karin kaso 0.71 ida  aka kwatanta da farashin kayan Abincin a watan Disamba na shekarar 2020 da ya gabata.

 

Kayan Abincin da suka kara farashi sun hada da Burodi, Fulawa, Kifi, nama, Kayan Marmari, Kifi da Sauransu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *