Farashin tataccen man fetur din da ake shigo dashi daga kasashen waje zuwa Najeriya ya kara tashi sama zuwa 186.33 kan farashin da ake baiwa ‘yan kasuwa a Sari.
Da wannan karin farashin ana tsammanin wanda mutanen gari zasu rika saye zai kai 209.33, kamar yanda Punchng ta ruwaito.
Farashin gangar Man fetur a Kasuwannin Duniya ya tashi zuwa Dala 63.96.