fbpx
Monday, August 8
Shadow

Farashin man Fetur ya kara tashi

Farashin Man Fetur a kasuwannin Duniya ya sake tashi sama wanda rabon da aka irin haka tun watanni 13 da suka gabata.

 

Farashin man Brent wanda dashine ake auna farashin Man Najeriya dashi ya tashi zuwa Dala 67.41.

 

Ana tsammanin raguwar samar da man da kasar Amurka ta yi wanda sanadiyyar Tsananin sanyi a jihar Texas ne ya taba farashin man.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.