fbpx
Thursday, February 9
Shadow

Farfesa Nasir Mukhtar Gatawa Na Jami’ar Usmanu Danfodio Dake Sokoto Ya Rasu

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Allah Ya Yi Wa Farfesa Nasir Mukhtar Gatawa Na Sashen Tattalin Arziki A Jami’ar Usmanu Danfodio Dake Sokoto Rasuwa Jiya Asabar.

An Yi Jana’izarsa Kamar Yadda Addinin Musulunci Ya Tanada A Gidansa Dake Gagi, Bayan Masallacin Mai Kilishi, Cikin Birnin Sokoto.

Allah Ya Jikansa Da Rahama!

Daga Jamilu Dabawa

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *