fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Fashewar tankar dakon mai ta kashe mutane shida a Jihar Nija da safiyar yau

Fashewar wata tankar mai ya kashe mutane shida a Lapai, hedkwatar karamar hukumar Lapai da ke jihar Neja

Fashewar ta auku ne da misalin karfe 3 na safiyar ranar Talata, a cikin wani cunkuson ababen hawa da ke hanyar Lambata-Lapai-Agaie-Bida.
Shugaban karamar hukumar Muazu Jantabo ya tabbatar da faruwar lamarin.
Six persons have been killed in a tanker explosion at Lapai in Lapai Local Government Area of Niger State.

The incident happened in the early hours of Tuesday when two tankers collided before exploding in the state.

Karanta wannan  Wahalar man fetur ba zata kare ba nan kusa>>NUPENG

This was confirmed to Channels Television by the Director-General of the State Emergency Management Agency, Ahmed Inga via the telephone.

Mr Inga said at the time of filing the report he and his men were on their way to Lapai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.