fbpx
Thursday, December 7
Shadow

Fashi da makami aka min>>Inji Abba Gida-Gida

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da aka fi sani da Abba Gida-Gida ya bayyana cewa, fashi da makami aka masa a kotun daukaka kara.

 

Ita dai kotun ta daukaka kara ta bayyana cewa, Nasiru Yusuf Gawuna na jam’iyyar APC ne ya lashe zaben gwamnan jihar Kano.

 

Gwamna Abba yace bai yadda ba kuma zai garzaya kotu kan lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Shugaban kasa, Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima zasu kashw Naira Biliyan 15 wajan Tafiye-Tafiye a shekarar 2024

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *