fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Fastar yakin neman zaben Goodluck Jonathan ta bayyana

A yayin da ake rade-radin cewa zai sake tsayawa takarar shugaban kasa a shekarar 2023 ya gaji shugaban kasa, Muhammadu Buhari,  tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya musanta hakan.

 

Saidai a bayanai na baya-bayannan, an ga fastocin yakin neman zaben nashi sun bayyana.

 

Fastocin dai sun bayyana a shafukan sada zumunta inda ake ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai, wasu na cewa hakan ya dace wasu kuwa na cewa bai dace ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Kasar Cuba ta halatta auren jinsi

Leave a Reply

Your email address will not be published.