Fasto Tunde Bakare ya bayyana aniyarsa ta son tsayawa takarar shugabancin Najeriya a shekarar 2023.
Ya bayyana cewa, shine yafi cancantar zama shugaban kasa dan ya magance matsalolin dake damun kasar.
Ya bayyana hakane yayin ganawa da ‘yan Najeriya dake zaune a kasashen waje.
Bakare yayi kira ga ‘yan Najeriya dasu kula da wane shugaba zasu zaba a shekarar 2023 din.