fbpx
Friday, July 1
Shadow

Fasto Ya Yi Allah Wadai Da Kisan Da ‘Yan Tawayen IPOB Suka Yi Wa Fatima Da ‘Ya’yanta Hudu A Jihar Anambara

Ina Allah wadai da kidan da Yan IPOB suka yi wa Fatima Jibrin da ‘Ya’yanta hudu tare da wasu ‘yan uwa ‘yan Arewa. Ubangiji Allah ka tona Asirin wadanda suka aikata wannan ta’addancin. Ina kira ga Gwamnati ta dauki matakin gaggawa domin hukunta duk wanda yake da hannu a cikin wannan aika-aikan”, cewar Rev Mikah James Chori

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan Bindiga sun baiwa wasu garuruwa 5 gargadi a Arewa cewa su tashi ko su kai musu hari

Leave a Reply

Your email address will not be published.