Wani Fasto yayi hasashen cewa, wai Bola Ahmad Tinubu ba zai kai labari ba, Rotimi Amaechi da ya zo na 2 shine zai zama dan takarar shugaban kasa na APC.
Faston yace Amaechi da Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ne zasu yi wannan takara.