fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Fasto yayi zina da yarinya ‘yar shekaru 13 da aka kai masa ya mata addu’a

Wani fasto me kimanin shekaru 32 a jihar Akwa-Ibom, Thompson na can tsare a hannun jami’an tsaro bayan da yawa yarinya me shekaru 13 fyade.

 

An kai masa yarinyar ne ya mata addu’a amma sai ya buge da yi mata fyade.

Yarinyar ce ta bayyana haka, tace ya mata fyade kuma ya tsareta a wani gida amma Allah ya taimaketa ta tsere.

 

An dai gurfanar da wanda ake zargi kuma kotu ta daga ci gaba da shari’ar har zuwa 1 ga watan Augusta na shekarar 2022.

Leave a Reply

Your email address will not be published.