fbpx
Monday, June 27
Shadow

Faston daya ce Osinbajo zai zama shugaban kasan Najeriya ya cewa mataimakin shugaban kasar burinsa za cika wata rana

Faston daya cewa Osinbajo shine zaici zaben fidda gwani yayi tsokaci bayan matainakin shugaban kasar yazo na uku a zaben da akayi.

Inda yace Osinbajo na bukatar addu’a ne sosai kafin ya zama shugaban kasa, kuma dama idan Allah yace abu zai faru to sai anyi addu’a yake faruwa.

Kuma yacewa Osinbajo kar yayi kasa a gwiwa ya cigaba da aikinsa na mataimakin shugaban kasa watara  zai zama shugaban kasar Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Har yanzu ina cigaba da neman abokin takara na, cewar Bola Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published.