Fatacciyar jaruma a Nollywood mai shekaru 50 zata auri Dan shekara 2.
“Fasto Eucharia, sananniyar jaruma a masana’antar shirya finafinan turanci, ta shirya tsaf a domin yin wuf da wani shantalelen matashi Dan shekara 27, bisani majiyar yace, za’a daura auren nasu ne a 30/June/2022.