Tauraruwar fina-finan Hausa,Rahama Sadau ta dauki hankula a shafukan sada zumunta bayan data saka wasu hotuna da ta dauka babi rigar mama, gadon bayanta a waje.
Ga dukkan alamu Ita da Abokiyar aikinta, Fati Washa sun yi magana akan dora hotunan a shafukanta na sada zumunta, kamin ta dorasu din.
Alamar dake nuna haka shine, bayan dora hoton, Fati Washa ta bayyana cewa, “Na shiga Uku” “Saida kikasa”.
Saidai Rahama Sadau ta bata amsa da “Lol”
https://www.instagram.com/p/CHEA-AohRip/?igshid=wnsuz12mre00