Saturday, April 4
Shadow

Fati Washa ta sha kyau a wadannan hotunan

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wadannan kayatattun hotunan nata data sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

View this post on Instagram

📸💕

A post shared by Fatima Abdullahi (@washafati) on

 

Washa ta sakarwa masoyanta hotunan ne a shafinta na sada zumunta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwx

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *