fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Fatima Yola ‘Yar kwalisa

Jarumar finafinan Hausa, Fatima Yola kenan a wannan hoton nata da ta saka a dandalinta na saza zumunta da muhawara, hoton dai ya dauki hankulan mabiyanta sosai inda wasu suka yabewa, wasu kuwa addu’a suka mata na fatan shiriya.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Hakanan wasu kuma sunyi kira a gareta da ta daina nunawa Duniya irin wadannan hoton nata.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Masana kimiyya sun gano cewa, wani katon Dutse ya nufo Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published.