Wani shirin fim da shahararren me bayar da Umarni na fina-finan Hausa, Falalu A. Dorayi ya shirya me suna, Juyin Sarauta, ya samu kyautar karramawa ta Zuma, a matsayin wanda yayi fice tsakanin finafinan da aka shirya da yarukan kasarnan.
Muna tayashi murna.