Firaym ministan kasar Habasha, Abiy Ahmad da matarsa Zinash Tayechew, sun kawo ziyara Najeriya a yau ranar laraba 25 ga watan mayu.
Sun sauka ne a babban birnin tarayya Abuja.