fbpx
Monday, March 1
Shadow

Fitar Najeriya daga matsin tattalin arziki na nuna cewa aikin mu na kyau>>Gwamnatin tarayya

Gwamnattin tarayya ta bayyana cewa fitar Najeriya daga matsin tattalin arziki ya nuna cewa tsare-tsaren ta na aiki yanda ya kamata.

 

Sanarwar da kakakin mataimakin shugaban kasa,  Laolu Akande ya fitar yace tsarin farfado da tattalin arzikin Najeriya na aiki tunda har kasar ta fita daga matsin tattalin arziki.

 

Yace akwai tsare-tsaren samar da wutar lantarki ta haskem rana da gwamnati ke shirin yi wanda kuma zai habaka ayyukan tattalin arziki.

 

“Like we explained late last year after the release of the third-quarter figures, the Economic Sustainability Plan, which was a calculated intervention by the Buhari Presidency, is driving the Nigerian economy in the right direction-upwards, and Nigerians can expect more because the administration is unrelenting in its determination to pursue the steady recovery and growth of our economy.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *