fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Frank Lampard ya zamo kocin kasar Ingila na farko daya jagoranci kungiyar Chelsea ta kasance a saman teburin gasar Premier League tun bayan Bobby a shekara ta 1989

Manajan Chelsea, Frank Lampard ya jagoranci kungiyar ta koma saman teburin gasar Premier League a daren jiya bayan da tayi nasarar lallasa Leeds 3-1 ta hannun Giroud da Zouma da kuma Pulisic.

Kuma karo na farko kenan da dan kasar ingila ya jagoranci wata kungiya a gasar Premier League har ta kasance a saman teburin gasar, tun bayan Mike Phelan yayi hakan da kungiyar Hull a watan augusta shekara ta 2016.

Yayin da shi kuma Lampard ya zamo kocin kasar ingila na farko daya jagoranci Chelsea ta kasance a saman teburin gasar Premier League tun bayan Bobby Campbell yayi

Leave a Reply

Your email address will not be published.