fbpx
Thursday, March 4
Shadow

Fulani na shigowa da Tulin Makamai Ogun>>Wani Basaraken Yarbawa ya koka

Wani Basaraken, Onimoke of Imo, Oba Benjamin Olanite a jihar Ogun ya koka da cewa ana shigar Musu da muggan makamai yankin Yewa.

 

Ya bayyana hakane yayin ziyarar da Gwamnonin Arewa suka kai jihar. Yace suna zaune da Fulani Lafiya amma lamura sun gurbace.

 

Yace irin wadannan mutane sun sace wani Mutum sun kasheshi.  Da aka kira wayarsa sai wasu Fulani suka dauka sukace ya tafi Al qiyama.

 

Yace basa iya Bacci da kyau.

“There is now a lot of infiltration of some people we don’t understand their language. They have been coming with a lot of arms ammunition. Recently, they slaughtered a man and when we called his phone number, the people who talked to us were Fulani; they said the owner of the phone had gone to Al-Qiyama (heaven).

 

“A lot of ammunition has been brought into Imeko. In Yewaland, we are living in fear. We cannot sleep with our two eyes closed. These people have bombarded Yewaland with machine guns.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *