fbpx
Monday, August 15
Shadow

Fulani zasu dandana kudarsu domin masu daukar nauyinsu sun kusa sauka akan mulku, cewar haramtacciyar kungiyar IPOB

Haramtacciyar kungiyar IPOB ta bayyana cewa ba itace ke kashe mutane a kudancin kasar nan ba, bayan Ansaru ta tuhumeta da aikata laifin.

Kuma IPOB din ta bayyana cewa Fulanin kasar nan zasu dandana kudarsu domin masu daukar nauyinsu suna aikata miyagun ayyuka sun kusa sauka akan mulki.

Kuma kungiyar tace ba ita ke kashe musulmai ba domin su ba ‘yan ta’adda bane saboda hakan a daina zarginsu da kashe mutane.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Labari me dadi: 'Yan bindiga sun sako mutane 35 da sukayi garkuwa dasu a Millennium City dake jihar Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published.