fbpx
Monday, August 8
Shadow

Fulanine kashin bayan rashin ci gaban Najeriya>>Kungiyar kare murdin Inyamurai

Kungiyar matasan kabilar Inyamurai ta OYC ta bayyana cewa babbar matsalar koma baya a Najeriya, Kabilar Filani ce.

 

Shugaban kungiyar, Igboayaka O. Igboayaka ne ya bayyana haka inda yace a cikin shekaru 50 da Najeriya ta shafe da ‘yancin kai, an samu shuwagabannin kasashe na soja 5 da kuma na dimokradiyya 3 da Fulanine amma Kasar ta kasa ci gaba.

Yana wannan maganane a matsayin martani ga Rahoton dake cewa Shugaban kungiyar matasan Arewa yace Inyamuri ba zai mulki Najeriya ba.

 

Yayi kira ga ‘yan Arewar da kudu da su dage wajan ganin sun zai Inyamuri dan shine zai iya kawowa kasarnan ci gaban da ake bukata.

Leave a Reply

Your email address will not be published.