fbpx
Monday, June 27
Shadow

Gamayyar ‘yan Banga da Mafarauta sun kashe babban kwamandan Boko Haram da kwato Miliyan 1.6

Gamayyar ‘yan Banga da mafarauta sun kashe babban kwamandan Boko Haram da mataimakinsa a kauyen Shaffa Taku dake cikin dajin Sambisa.

 

Mohammed Yohanna ne yawa zaratan mazajen jagoranci inda kuma suka kwace Bindigar AK-47 da mashina da ‘yan Bindigar ke amfani dasu wajan kaiwa mutane hare-hare.

 

Mohammed Yohanna ya kuma gayawa manema labarai cewa, da yawan ‘yan Boko Haram din sun tsere cikin daji da munanan raunuka.

 

Yace sun kwato abinci da kuma kudi har miliyan 6.1 daga hannun Boko Haram din wanda yace sun sacene daga hannun mutanen da suke kaiwa hare-hare, ya kuma kara da cewa,  sun mika kudin da suka kwato din zuwa ga hukuma.

Karanta wannan  'Yan sanda sun damke mutumin daya fille kan yaronsa da zarto a jihar Delta

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.