fbpx
Monday, May 23
Shadow

Ganawar ASUU da gwamnatin tarayya: Ji abinda suka tattauna

Sakamakon ganawar da aka yi tsakanin kungiyar malaman jami’a ta ASUU da gwamnatin tarayya ya bayyana.

 

A jiya ne dai aka fara zaman wanda ministan Kwadago, Chris Ngige ya jagoranta.

 

A yayin taron, ya bayyana cewa, baya jin dadin yanda ASUU ke amfani da yajin aiki wajan bayyana damuwarta ga gwamnati, ya bada shawarar samo wata hanya ta daban ba yajin aiki ba.

 

Ngige ya kuma baiwa kwamitin da aka nada na gwamnatin tarayya dan tattaunawa da ASUU dan a samo mafita wa’adin sati 6 ya kammala aikinsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.