fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Ganin Abinda ke faruwa a Amurka yasa na tabbatar irin Goodluck Jonathan basu da yawa, Kiran da yawa shugaba Buhari ya tseratar da kasarnan daga Rushewa>>Dino Melaye

Sanata Dino Melaye ya bayyana cewa kiran da Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan yawa shugaba Buhari ne ya tseratar da kasar daga rushewa.

 

Ya bayyana hakane a wajan wani taro a Abuja inda ya nemi yafiyar tsohon shugaban kasar. Yace a baya idonsa ya rufe baya gani amma biyo bayan abubuwan da suka faru yanzu kansa ya waye.

 

Yace ama abinda har yanzu yake daure masa kai shine dalilin da yasa tsohon shugaban kasar ya kira shugaba Buhari, yace da baiyi wancan kiran ba da watakila yanzu kowa bai sa ma inda zai tsinci kansa ba.

 

Yace lura da abinda ke faruwa a kasar Amurka, inda shugaba Donald Trump ke ta bayyana cewa bai yadda da sakamakon zabe ba, ya tabbatar masa cewa irin su Goodluck Jonathan basu da yawa a cikin al’umma.

“I Senator Dino Melaye, I want to say openly here that after many things that have happened and events that have unfolded in recent times, I want to say openly here that once I was blind, now I can see.

Karanta wannan  Ko ana ha maza ha mata Peter Obi ba zai taba zama shugaban kasar Najeriya ba a shekarar 2023, cewar tsohon shugaban hukumar Delta

 

“President Goodluck Jonathan, I want to say that on behalf of all of us who shot blindly, we are sorry.

“The one that I later wondered why you did was that phone call.

“I sometimes wondered that if you had not made that call, we would not be where we are today.

 

“But after I saw what is happening in America, where President Trump is saying ‘I no go gree,’ I can now see the reason for that call.

“There are very few people like you. I pray for that anointing.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.