Babban me taimakawa shugaban kasa Muhammadu Buhari ta fannin kafafen watsa labarai, Malam Garba Shehu na murnar zagayowar ranar haihuwarshi a yau, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});