fbpx
Friday, February 26
Shadow

Gaskiya ban yadda Buhari ne ke jagorantar kasarnan ba>>Farfesa Wole Soyinka

Farfesa Wole Soyinka ya bayyana cewa bai amince ace shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne ke mulki a kasarnan ba.

 

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Arise TV, inda yace da ace shugaban kasar shine ke kula da al’amuran Mulki lallai da matsalar tsaro bata tabarbare ba.

 

Yace abin mamaki ne ace shugaban kasa yana sane da halin da ake ciki amma ya kasa daukar wani kwakkwaran Mataki. Yace lallai shiyasa yake sake nanatawa cewa ba shugaba Buhari bane ke kula da lamuran kasarnan ba.

Buhari does not appreciate the situation, he doesn’t understand, I see no evidence that he understands how grave the situation is.

 

“I have said it again and again. I don’t believe he is in charge because it is not possible in my view for a head of state, a commander-in-chief of the armed forces to say he is presiding over a nation and things get to this level.

 

“Something is critically wrong within the leadership of this nation and that is where we civilians must come in, we must pick up the slack for our own situation, for our own salvation.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *