fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Gawar dalibin da ‘yan Bindiga suka kashe a Naija yayin da yayi yunkurin tserewa

‘Yan Bindigar da suka je makarantar Sakandare ta Kagara, Jihar naija suka sace dalibai sun kashe daya daga cikin daliban.

 

Dalibin, Benjamin S. Doma yayi yunkurin tserewa amma sai ‘yan Bindigar suka kasheshi.

 

Gwamnatin jihar Naija ta bayyana cewa dalibai da malamai 42 ne aka sace.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *