Kungiyar dattawan Arewa ta NEF ta bayyanawa shugaban kasa, Muhammadu Buhari cewa ya gaggauta yin murabus.
Kungiyar tace shugaban masar ya gaza a aiki na farko mafi muhimmanci ga kowane shugaba watau samar da tsaro.