fbpx
Friday, May 27
Shadow

General BMB ya hadu da gwamnan Kano, A.U. Ganduje A gurin taro a Lega sun gaisa: Za’a karramasu

Tauraron fina-finan Hausa da turanci, Bello Muhammad Bello wanda ake kira da General BMB kenan a wannan hoton tare da gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje acan birinin Legas inda kafar watsa labarai ta New Telegraph ta shirya wani gagarumin taro a daren yau dan karrama wasu fitattun mutane da sukayi zarra a fanonin su na ayyuka.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Cikin wadanda za’a karrama a daren na Yau akwai me girma gwamnan jihar Kano din Abdullahi Umar Ganduje da gwamnan jihar Sokoto dana hamshakin attajiri Alio Dangote da dai sauransu. Muna tayasu murna.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Tsohon Hoton Farfesa Osinbajo da iyayensa lokacin da ya gama makaranta

Leave a Reply

Your email address will not be published.