Gidan talabijin din TVC wanda ake zargin na Tinubu ne yayi kuri’ar jin ra’ayin jama’a a tsakanin Tinubu da Osinbajo.
Saidai Osinbajo dinne ya lashe kuri’ar, hakan yasa gidan talabijin din ya gaggauta cire wannan kuri’a da ya saka.
Amaechi da Lawal Ahmad duka an sakasu cikin wannnan kuri’ar gwajin. Amma dai Osinbajo ne yayi nasara sai Tinubu ya biyoshi a baya.