Gidan talabijin na Areqa24 na daukar sabbin ma’aikata kamar yanda daya daga cikin ma’aikatansu Aminu Sharif Momo ya wallafa bayanin a dandalinshi na sada zumunta da muhawara.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Sabbin ma’aikatan da za’a dauka sune:
Me gabatar da shirin girke-girke.
Me gabatr da shirin ado da kwalliya.
Me gabatar da shirin gari ya waye.
Me gabatar da shirin ado da kwalliya.
Se kuma me shirya shiri dangane da masana’antar fina-finan Hausa. Masu ra’ayi sai su duba suga idan sun cika sharuddan su nema.
Allah yaba me tabo sa’a.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});