fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Gidan talabijin na kasa, NTA yayi kuskuren bayyana minstan harkar sadarwa Adebayo Shittu da cewa shugaban kasane

Gidan talabijin na kasa, NTA a takaice ya bayyana ministan harkokin sadarwa Otumba Adebayo Shittu a matsayin shugaban kasar Najeriya, Gidan talabijin din ya bayyana hakane a lokacin da ministan ke gabatar da jawabi agurin wani taro daya halarta, hakan yasa batun ya dauki hankulan mutane inda aka rika cewa sun kara mai matsayi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ji bayanin yanda ake dannewa kananan sojojin Najeriya hakkokinsu

Leave a Reply

Your email address will not be published.