Gidauniyar Kwankwasiyya a jihar Gombe ta baiwa mata da matasa su dari daya tallafin naira dubu goma kowanensu suje su ja jari masu sana’a kuma su kara habaka sana’o’in nasu.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Gidauniyar kwankwasiyya dai tana karkashin tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwasone.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});