fbpx
Friday, October 23
Shadow

Ginin Makaranta me hawa 3 ya rushe a Legas

Ginin Wata Makaranta me hawa 3 me sunan Excel College dake Ejigbo, Jihar Legas ya ruftaba da Safiyar yau, Asabar.

 

 

Wasu Rahotanni dai sun bayyana cewa, ginin ya nuna alamar Rushewa amma ba’a kula ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *