fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Gobara ta kashe mutane 3 da kone gidaje 600 a matsugunin ‘yan gudun hijira dake Borno

Mutane 3 ciki hadda jariri sun mutu a wata gobara data tashi ranar Talata a matsugunin ‘yan Gudun Hijira dake Borno.

 

Shugaban hukumar bada agajin gaggawa ta jihar, SEMA, Yabawa Kolo me ya bayyana haka a yau Laraba.

 

Ta bayhana cewa ‘yan Gudun Hijira 3,600 ne lamarin ya shafa inda tace zasu kai musu daukin abinci da sauran kayan Amfani, kamar yanda Premium times ta ruwaito.

 

“We lost three lives in the unfortunate fire outbreak. Two adults and an infant were burnt in the fire,”Mrs Kolo said.

“About 600 shelters which make up a household were burnt down in the two outbreaks that occurred on Tuesday.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *