fbpx
Friday, February 26
Shadow

Gobara ta lalata dakunan kwanan Dalubai a jihar Kwara

Hukumar kashe gobara ta jihar Kwara ta bayyana yadda  gobara ta lalata Dakunan Dalubai Mata a makarantar Offa Grammar School, dake karamar hukumar Offa a jihar.

Hakeem Adekunle, shugaban yada labarai  na hukumar shine ya shaida hakan a wata sanarwa da aka fitar a ranar Juma’a a Ilorin, ya ce wutar ta shafi Dakuna a kalla 20 yayin da Dakuna 6 suka kone kurmus.

A cewarsa gobarar ta faru ne sakamakon sakaci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *