fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Gobarar Tankar Mai ta tashi a gadar Otedola dake Legas

Wata tankar Mai ta yi hadari inda ta kama da wuta a gadar Otedole dake Legas.

 

Lamarin ya farune da safiyar yau inda Rahotanni suka nuna wasu motoci 2 ne suka yi taho mu gama.

 

Saidai zuwa yanzu babu Rahoton irin barnar da gobarar ta yi.

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.