Fitacciyar, korarriyar tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata data dauka tare da wata mage, Rahamar dai ta tunawa masoyanta cewa, gobe, idan Allah ya kaimu, zatayimurnar zagayowar ranar haihuwarta.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Jarumar dai tana can kasar Cyprus, inda rahotanni suka bayyana cewa, zatayi watanni uku kamin ta dawo gida Najeriya.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});