Gobe idan Allah ya kaimu, shugaban kasa, Muhammadu Buhari da wasu shuwagabannin kasashen Afrika zasu halarci taron tunawa da ranar kafuwar kasar Nijar, shugaban zai kuma tattauna da wasu takwarorinshi akan abubuwan da suka shafi kasashen nasu bayan taron.
Muna fatan Allah ya kaishi ya kuma dawo fashi lafiya.