fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Goodluck Jonathan na shirin mayar da fom din takarar shugaban kasa.na APC da ya siya

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan na shirin mayar da fom din takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC da ya siya.

 

Ana tsammanin ranar Juma’a ne Jonathan zai mayar da fom din ofishin APC.

 

Rahoton yace masu goyon bayansa har yanzu suna kokarin ganin ya zama dan takarar shugaban kasa na APC ba tare da hamayya ba.

Former President Goodluck Jonathan’s backers in the All Progressives Congress on Thursday pressed on with the moves to field the ex-President as the APC’s consensus presidential candidate.

Karanta wannan  An zabi dan Sokoto a matsayin shugaban kungiyar daliban Najeriya a Turai

The Fulani group, which on Monday obtained the APC’s N100m presidential nomination and expression of interest forms for Jonathan,  said on Thursday that it would submit the forms on Friday.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.