fbpx
Friday, August 12
Shadow

Guduwa kadai kuka yi ba zaku iya boye mana ba, Gwamnatin tarayya ta fadawa ‘yn gidan kurkukun da suka tsere

Ministan cikin gida, Ogbeni Rauf Aregbesola ya kai ziyara gidan kurkukun da ‘yan ta’addan ISWAP suka kaiwa hari a ranar talata.

Inda yace yaji kunya sosai akan wannan harin da aka kai domin shine babba a fadin Najeriya.

‘Yan gidan kurkukun da dama sun tsere daga gidan yayin da ‘yan ta’addan suka kai masu hari.

Amma ministan yace guduwa kadai sukayi na zasu iya boye masu ba sannan suk za a dawo dasu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya tayi burus da sukar da ake yi mata, tace sai ta kara haraji akan kiran waya da sayen data

Leave a Reply

Your email address will not be published.