Sunday, November 3
Shadow

Gwajin ciki da sugar

Gwajin ciki da Sugar ana yinshine ta hanyoyi kamar haka:

Ana samun kofi ko kwano ko kuma mazubi a yi fitsari a ciki.

Bayan nan sai a zuba sukari a ciki.

Yanda ake gane idan ciki ya shiga:

Idan mace na da ciki, bayan ta hada fitsarin ta da sukari, zata ga ya yi kulalai.

Yanda ake gane babu ciki:

Idan mace ta bata dauki ciki ba, bayan ta hada sukarin da fisarin zata ga suka yin bayi kula lai ba.

Menene ingancin gwajin ciki da sugar?

Gwajin ciki da sugar hanyace ta gargajiya wadda ake amfani da ita wajan gano mace na da ciki ko bata dashi.

Karanta Wannan  Cin yaji ga mai ciki

Saidai babu wani binciken masana lafiya daya tabbatar da cewa wannan hanya na aiki wajan gane mace na da ciki ko bata dashi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *