fbpx
Monday, May 23
Shadow

Gwamna Ayade ya gana da shugaba Buhari, shima yace zai fito takarar shugaban kasa

Gwamnan Jihar Cross Rivers, Farfesa Ben Ayade ya gana da shugaban kasa, Muhammadu Buhari a fadarsa.

 

Bayan ganawar tasu, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a APC a zaben 2023.

 

Yace shugaba Buhari ya bashi shawarar ya nemi shawarar mutanen mazabarsa kamin ya yanke shawara.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hotuna:'Yar shekaru 84 ta sayi fom din takarar majalisa a Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published.