Gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu tare da matarshi, Dr. Zainab S. Bagudu tare da ‘yan uwa da abokan arziki suna yanka Kek na musamman da akwa gwamnan dan murnar zagayowar ranar haihuwar.
Muna kara tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.