fbpx
Thursday, December 7
Shadow

Gwamna El-Rufai ya fallasa daga inda ‘yan Boko Haram ke samun kudi

Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, Boko Haram na samun kudi daga wajan garkuwa da kutane da harkokin ‘yan Bindiga da ake yi a Arewane.

 

Ya bayyana haka a hirar da aka yi dashi a Channels Tv inda kuma yace ‘yan Bindigar sun mayar da hankali kan jihar Kaduna ne saboda cewar da yayi ba zai yi Sulhu dasu ba.

 

Gwamnan ya kuma tabbatar da matsayarsa ta kin yin Sulhu da ‘yan Bindigar indaa yace kisa ne ya dace dasu.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *